Ko kunhttps://www.facebook.com/102456081968136/posts/pfbid0x253CJfoY4oRowAUCoo5B5NP4wPEyWjZhQQwxxE4pss5kXhvorE23LyNUwJu2Tnyl/ san aikin gina tashar sauke kayan jiragen ruwan teku ta Dala da Gwamnatin Shugaba Buhari ke ginawa a Kano ya yi nisa?

Tuni dai aikin ya kusa kammala, wanda bayan fara aikin tashar za ta farfaɗo da tattalin arziki da kasuwanci a yankin Arewa maso Yamma da sauran sassan Nijeriya har ma da Jamhuriyar Nijar da ke maƙotaka da ƙasar!

Wannan wani gagarumin aiki da tarihi ba zai taɓa mantawa da shi ba! Idan za a tuna kuma, Gwamnatin Buhari ta na nan ta na gina layin dogo daga Kano zuwa Nijar!

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here