AIKIN GAYYA: mutanen mazaɓar kurungafa dake karamar hukumar kafur sunba mara ɗa kunya.

Mutanen karamar hukumar Kafur sun gina makaranta.

AIKIN GAYYA.

Makarantar da mutanen mazabar kuringafa suka gina

Mutanen gidan Agaje da gidan Barde a mazabar kuringafa karamar hukumar kafur sun Gina makaranta don yaran su, su samu ilmin addinin musulunci da na zamani. Allah ya Sanya gwamnatin jaha da hukumar ilmi ta kai masu dauki. Hoton makarantar da bayanin .aiko mana dasu akayi

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here