Ahmed Indimi Mijin Zahra Buhari Ya Fitar Da Hotunansa Tare Da Zakin Da Yake Wasa Da Shi A Gida A Shafinsa Instagram.

Ahmed Indimi Mijin Zahra Buhari Ya Fitar Da Hotunansa Tare Da Zakin Da Yake Wasa Da Shi A Gida A Shafinsa Instagram.

Sai Dai Wasu Sun Bayyana Ra’ayoyin Su A Kafafen Sada Zumunci Suna Ganin Dabbar Mai Haɗari Ce Da Bai Kamata Ya Rika Wasa Da Ita Ba.

Ahmed Indimi, Surikin Shugaban Kasa Muhammadu Buhari Ya Bayyana A Fili, Wannan Zamani, Rayuwa Tare Da Dabbobi Masu Haɗari Ya Zama Ruwan Dare Ga Mutane Musamman Fitattun ‘Yan Najeriya Idan Aka Yi La’akari Da Yadda Wasun Suka Dauki Dabbobi Daji A Matsayin Dabbobi Gida.

Indimi Ya Sanya Hotunan Tare Da Gajeren Rubutu, Inda Ya Bayyana Cewa Farin Zakin Shine Sabon Dabbarsa, Ya Ce Yana Son Dabbar, Ina Jin Karfin Gwiwa Yayin Da Nike Rike Da Shi.

NO COMMENTS

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

%d bloggers like this: