ADAMU MUAZU TSOHON GWAMNAN BAUCHI YA ZIYARCI KAMFANIN TAKIN GREENTIDE.


@ katsina city news
A jiya ne tsohon gwamnan jahar Bauchi kuma tsohon shugaban jam iyyar PDP ta kasa.ya ziyarci kamfanin takin greentide dake garin funtua ta jahar katsina.
Tsohon gwamnan ya samu tarbar manyan jami an kamfanin inda suka kewaya dashi harabar kamfanin yaga yadda ake aiki tukuru.
Tsohon gwamnan ya yaba da ingancin takin da kuma yadda kamfanin ya samar da kwararru masu aiki da injuna na gari.
Tsohon gwamnan ya jaddada goyon bayan shi ga kamfanin da Kira ga manoma su rika sayen takin.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here