Advert
Home Sashen Hausa ABIN TAKAICI; MARTANIN RUBUTUN KATSINA CITY NEWS

ABIN TAKAICI; MARTANIN RUBUTUN KATSINA CITY NEWS

ABIN TAKAICI; MARTANIN RUBUTUN KATSINA CITY NEWS

Zuwa ga edita .

Na karanta wani rubutu da wani ma aikacin green house yayi maku. mai suna Usman Ayuba masanawa.
Abin da ya ja hankali na har nayi wannan rubutun shine, a karshen rubutun marubucin yace wai yana da babban Digri akan aikin jarida da watsa labarai.
Abin takaici a rubutun shi, ya kasa bambance tsakanin. Sharhin gidan jarida ( editorial) da nazari(analysis) da kuma features( sharhi) da kuma opinion ( ra ayin mutum)

Mai rubutun bai kuma ya San yadda ake mayar da martani ba.domin a mayar da martani ana dauko duk abin da mutum ya rubuta ne daga farko har karshe ana bashi amsa.

Allah ya sawwaka karatun zamani, dama bincike ya tabbatar da cewa mafi yawan karatun wasu matasan yanzu.
Satar amsa ce,da hardacewa,ko daukowa daga yana gizo, ko neman alfarma.
Wata takardar sakandare ta Dan 1995 tafi wata babbar diplomar Dan 2010.
Allah ya Sanya matasan mu su rika karatu don ilmi ba don kwali ba.
Misbahu Abubakar
Wanda ya kammala horon
Wata uku da hassan Usman poly ta yi ta kuma yaye mu satin da ya wuce akan aikin jarida.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Must Read

ADMISSION FORM IS AVAILABLE @ SILICON HEIGHT INTERNATIONAL COLLEGE KATSINA.

SILICON HEIGHT INTERNATIONAL, SCHOOL WISHES TO INFORM THE GENERAL PUBLIC THAT,THE SALE OF FORMS INTO NURSERY, PRIMARY AND SECONDARY IS STILL ONGOING. THE SCHOOL...

Gwamna Aminu Bello Masari ya buɗe taron shuwagabannin Majalisun jihohin Najeriya a Katsina…

Mai girma Gwamnan Jihar Katsina ya bude taron shugabannin majalisun Dokokin Jihohin Najeriya (36) a kwata na uku, da Jihar ta dauki bakunci. Taron da...

Jihar Katsina ta amshi bakuncin Kakakin majalisun Dokokin Jihohin kasar (36).

A cikin shirye, shiryen gudanar da Babban taron Kungiyar wanda ta sabayi lokaci bayan lokaci, domin tattauna al'amurran da suka shafi kasa. Taken taron na...
%d bloggers like this: