ABIN MAMAKI: Sunayen ‘Yan Canji Da Ake Zargi Da Taimaka wa ‘Yan Ta’adda A Najeriya.

A watan Da Ya Gabata Ne Mai Taimakawa Shugaba Buhari A Kan Hulda Da Manema Labarai, Malam Garba Shehu Ya Bayyana Cewa Gwamnatin Tarayya Ta Kama Wasu Yan Canji Kuɗi Da Ake Zargin Suna Taimaka wa ‘Yan Kungiyar Boko Haram Da Sauran Masu Tayar Da Kayar Baya.

Yanzu Dai Ta Fito Fili Cewa Da Gaske Jami’an Tsaro Suna Tsare Da Wasu Mutane Da Ake Tuhuma Da Wannan Zargin

Wadannan Mutanen Da Muka Bayyana Sunan Su Duk Daga Kano Suke.

Baba Usaini

Abubakar Yellow (Amfani)

Yusuf Ali Yusuf (Babangida)

Ibrahim Shani

Adamu Ibrahim Naim

Inuwa Talle Danlad

Muhammad Yahaya

Yahaya Saidu Ibrahim

Muhammed Aliyu Adam

Sadi Saidu Abdullahi

Surajo Adam Muhammad

Auwalu Ibrahim Faggge

Nura Tasiu

Muhammed Lawal Sani

Muhammed Abba Lawan

Bashir Ali

Abdullahi Umar Usman

Hassa Idris

Nura Gani,

Sani Maiwaya

Abdulrahman Kokawa

Garzali Yusuf

Auwalu Gambo,

Muhammad Lawan Sani (a gold dealer)

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here