A yau 22/3/2020 ce ranar Ruwa ta Duniya.

Kafofin watsa labarai na sharhi da labarai akan ranar. A ranar asabar da ta wuce 20/3/2021.nayi tattaki da kaina ba aike ba zuwa wasu tsaffin Rijiyoyin kwakwara da aka Gina a katsina wasu shekaru 70 da suka wuce. Wasu shekaru 60.wasu 50. Nayi magana da magaddai na garuruwan akan rijiyoyin. Duk a tattara labaran da zamu buga a fitowar katsina city news bugu ta 4.insha Allahu.duk rijiyoyin suna danganta ka da rayuwar wani mutum da ba a sani ba .Wanda ya bada tasa gudummuwar ga Al ummar katsina. amma tarihi bai rubuta shi ba. Mujallar katsina city news ta 4.akwai labarai da kuma labari. Kar ka bari a baka labari.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here