🔴 A karo Na 4
Kotun tsarin mulki ta sake yin watsi da bukatar da Salou Djibo, Seyni oumarou da Ousmane idi Ango suka shigar a kan dan takarar jam’iyar PNDS Tarayya Bazoum Mohamed.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here