Gwamnatin shugaba Muhammadu Buharu ta sayo ma rundunar ‘Yan Sandan Najeriya sabbin jirage marasa matuƙa biyar domim kyautata tsaro a faɗin ƙasa baki ɗaya.
Wannan na ɗaya daga cikin ƙoƙarin gwamnati domin kawo ƙarshen matsalar tsaron da ta addabi ƙasar.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here