SANARWAR MANAIMA LABARAI; Ganduje ya kori kwamishinan harkokin addini, ya nada Dr. Nazifi Bichi a matsayin wanda zai maye gurbinsa
An sauke kwamishinan harkokin addini na jihar Kano, Dr. Muhammad Tahar Adam (Baba Impossible) daga mukaminsa. Kwamishinan yada labarai da ...