Ƴan Sanda Sun Kama Wasu Bindigogin Ƙirar 753 da suka nufi Jihar Abia

Rundunar ƴan sandan Nijeriya da ke aiki a jihar Ebonyi ta samu nasarar cafke harsasai masu rai 753 na General-Purpose Machine Gun (GPMG) da aka boye a cikin wata jakar da ake safarar ta a cikin motar kasuwanci daga Abakaliki, ta jihar Ebonyi zuwa Umuahia ta jihar Abia.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here