Advert
Home Sashen Hausa Ƴan Sanda Sun Cafke Wasu Da Dalar Amurka Ta Jabu A Jihar...

Ƴan Sanda Sun Cafke Wasu Da Dalar Amurka Ta Jabu A Jihar Katsina

Rundunar Ƴan Sanda Ta Jihar Katsina, Karkashin kwamishinan yansanda Alhaji Sanusi Buba sun Yi Nasarar Kama Wasu Mutane Biya Da Dalar Amurka 100 Guda Hamsin ta Jabu A Hannunsu.

An Kama Sanusi Ahmad Dan Shekara 33 a Duniya Dake Unguwar Kofar Guga Cikin Garin Katsina da Kuma Bashir Nuhu Dan Shekara 55 Dake Unguwar Kadarko Cikin Garin Katsina.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Must Read

ADMISSION FORM IS AVAILABLE @ SILICON HEIGHT INTERNATIONAL COLLEGE KATSINA.

SILICON HEIGHT INTERNATIONAL, SCHOOL WISHES TO INFORM THE GENERAL PUBLIC THAT,THE SALE OF FORMS INTO NURSERY, PRIMARY AND SECONDARY IS STILL ONGOING. THE SCHOOL...

Gwamna Aminu Bello Masari ya buɗe taron shuwagabannin Majalisun jihohin Najeriya a Katsina…

Mai girma Gwamnan Jihar Katsina ya bude taron shugabannin majalisun Dokokin Jihohin Najeriya (36) a kwata na uku, da Jihar ta dauki bakunci. Taron da...

Jihar Katsina ta amshi bakuncin Kakakin majalisun Dokokin Jihohin kasar (36).

A cikin shirye, shiryen gudanar da Babban taron Kungiyar wanda ta sabayi lokaci bayan lokaci, domin tattauna al'amurran da suka shafi kasa. Taken taron na...
%d bloggers like this: