Ƴan Bindiga Sun Sace ‘Mutum 100’ a Jihar Neja

Harin da aka kai jiya na zuwa ne a dai-dai lokacin da matsalolin tsaro ke sake rincaɓewa a yankunan Neja tun bayan da gwamnan jihar ya tabbatar da cewa ƴan Boko Haram sun shiga garin.

Yanzu haka jama’ar garin Shadaɗi da ke karamar hukumar Mariga na cewa dubbai sun tsere bayan da ƴan bindiga sun kai masu hari.

Sannan akwai masu cewa waɗanda aka kashe sun haura mutum 100, adadin da gwamnatin jihar ta ce bai kai haka ba.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here