Bayanan Dake Shigowa Jaridar Blueink News Hausa Na Cewa A Daren Jiya Juma’a, Ƴan Bindiga Dauke Da Makamai Sun Kai Hari Garin Banye Dake Cikin Karamar Hukumar Charanchi A Jihar Katsina, Inda Suka Sace Maigarin Banye, Alhaji Bishir Gide Banye Tare Da Wani Matashi Dan Makarantar Sakandire.

Allah Ya Bayyanar Da Su Cikin Aminci!

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here