Advert
Home Sashen Hausa Ƴan bindiga sun buƙaci a ba su shinkafa a matsayin kuɗin fansa...

Ƴan bindiga sun buƙaci a ba su shinkafa a matsayin kuɗin fansa a Sokoto

Ƴan bindiga sun buƙaci a ba su shinkafa a matsayin kuɗin fansa a Sokoto

Yan bindiga

Ƴan bindiga masu satar mutane sun nemi a ba su shinkafa maimakon kuɗi domin su saki mutanen da suka yi garkuwa da su a jihar Sokoto da ke arewacin Najeriya, kamar yadda Jaridar DailyTrust ta ruwaito.

Wani mazauni garin Sabon Birni na jihar Sokoto ya shaida wa jaridar cewar ƴan bindigar sun saki yarinyar makwabcinsa bayan an kai masu abinci.

Kuma rahotannin sun ce mudun shinkafa 10 aka kai wa ƴan bindigar suka saki yarinyar.

Haka kuma kuma wasu ƴan bindigar sun buƙaci akai masu buhun shinkafa da kwalayen taliya kafin su saki wani direban mota bayan da farko sun buƙaci a ba su miliyan 15.

An haramta cin kasuwanni a jihohin Sokoto da Zamfara da Katsina da Kaduna da Neja, matakin da ake ganin ya jefa ƴan fashin cikin yunwa.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Must Read

RESOLUTIONS OF THE NORTHERN STATES GOVERNORS’ FORUM MEETING WITH NORTHERN STATES EMIRS AND CHIEFS HELD ON MONDAY 27TH SEPTEMBER, 2021

The Northern States Governors’ Forum, in its continuous efforts to address the challenges bedeviling the Northern States convened an Emergency Meeting today Monday 27th...

Zaben Shuwagabannin Jam’iyyar APC a Katsina… Tsohon Ciyaman yasa mu kware Fostar Dan’takara:

Zaben Shuwagabannin Jam'iyyar APC a Katsina... Tsohon Ciyaman yasa mu kware Fostar Dan'takara: Zaharaddeen Ishaq Abubakar @Katsina City News An Ja Zare tsakanin masu neman kujerar...

ME KAMFANIN GREEN HOUSE YAKE BOYEWA NE? (1)

ME KAMFANIN GREEN HOUSE YAKE BOYEWA NE? (1) Sharhin jaridun Katsina City News Kamfanin da ke buga jaridun Katsina City News, jaridar Taskar Labarai da The...

BISA KUSKURE: Sojojin Najeriya sun sake kashe fararen hula 20

Sojojin Najeriya sun sake kashe fararen hula 20 a bisa ga kuskure Sojojin Najeriya sun sake kashe fararen hula 20 a bisaga kuskure a garin...

Zagayen Juyayin ‘Yan Shi’a: Jami’an tsaron Najeriya sun buɗe wuta a Abuja

Zagayen Juyayin 'Yan Shi'a: Jami'an tsaron Najeriya sun buɗe wuta a Abuja... Rahotanni dake shigomana daga Abuja nacewa, gamayyar Jami'an tsaro, na Najeriya sun buɗe...
%d bloggers like this: