Home Sashen Hausa Ƙungiyar Network for justice tayi taron manema labarai akan Mahadi Shehu

Ƙungiyar Network for justice tayi taron manema labarai akan Mahadi Shehu

 

Kungiyar network for justice sunyi taron manema labarai akan mahadi shehu sunyi taron ne 6/12/2020 a ofishin kungiyar dake kaita house. Yahaya madaki way katsina. Dakta bashir kurfi na jami ar ABU zaria, shine ya gabatar da jawabi a taron.an gayyaci kafofin watsa labarai ciki harda jaridun taskar labarai. Ga cikakken jawabin da aka gabatar a wajen taron

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Must Read

Northern Governors’ Forum in decipher to Region’s Problems.

Northern Governors' Forum in decipher to Region's Problems. His Excellency RT Hon Aminu Bello Masari, the Executive Governor of Katsina State and other members of...

HOTO; Bikin jana’izar sojojin sama da sukayi Hatsarin jirgi a Abuja

An yi jana'izar sojojin sama bakwai wadanda suka rasa rayukansu sanadiyyar hadarin jirgin saman a Abuja a karshen makon jiya.

‘Yansanda sun cafke saurayin da yayi sata a gidan surukan sa a Katsina

'Yan Sanda Sun Cafke Saurayin Da Ya Yi Sata A Gidan Surikansa A Katsina DAGA Jamilu Dabawa, Katsina Rundunar 'yan sanda ta jihar Katsina ta cafke...

Kungiyar kwadago tace Yau ta fara yajin Aiki kan Safarar shanu da Kayan abinci daga Arewa zuwa kudu

Kungiyar kwadago tace Yau ta fara yajin Aiki kan Safarar shanu da Kayan abinci daga Arewa zuwa kudu Dillalan shanu da na Abinci a...

DOGARO DA KAI; wani matashi mai kwalin Digiri da sana’ar Bola a katsina

  Rahotan wani matashi a jihar Katsina da ya kama sana'ar kwankwani ko kuma jari bola Wanda ya yi karatun NCE kuma ya yi Degree...
%d bloggers like this: