KAUYUKAN DA YAN TA’ADDA SUKA TADA KWATA KWATA A KARAMAR HUKUMAR *FASKAR, jahar katsina I

1-KURAR MOTA
2-UNGUWAR BIKA
3-GIDAN WAKILI
4-RUWA KUSA
5-SABUWAR UNGUWA
6-UNGUWAR GAGA
7-SHUWAKI
8-UNGUWAR KWALLE
9-UNGUWAR MAI JAKAI
10-GIDAN NA GWAMMA
11-KOGON KURA
12-GIDAN MUKYADALI
13-UNGUWAR DORUWA
14-ZAMFARAWA
15-YAMFA
16-GIDAN SHARO
17-MAKERA
18-YAN NASARAWA
19-UNGUWAR MAI DAWA
20-YAR TSAMIYA
21- KAHI
22- BIRNIN KOGO
23- UNG GWANKI
24. UNG BAKWAI
DADAI SAURANSU
Yanzu ta addacin ya koma yankin faskari ko yau an sace mutane 17 yan buki sun dawo daga sha a nin buki

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here