Ƙasashen da suka sanar da yin azumi 30

Ga jerin ƙasashen da suka sanar da yin azumi 30, wato sallah ƙarama a wadannan ƙasashen sai ranar Alhamis 13 ga watan Mayu 2021.

  1. Indonesia
  2. Jordan
  3. Malaysia
  4. Qatar
  5. Saudi Arabia
  6. Turkey
  7. Hadaddiyar Daular Larabawa

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here