Kasar Saudi Arabia ta hana auren wuri.

Ma’aikatar shari’ar kasar Saudi Arabia ta hana auren yara ‘yan kasa da shekaru 18 da haihuwa a duniya, haka nan kuma ta sanya shekaru 18 a matsayin shekaru mafi karanci da yaro zai kai kafin ayi masa aure.

Minstan shari’a kuma shugaban kotun kolin kasar Saudia, Sheikh Walid Al-Samaani, shine ya fitar da sabon umurnin a cikin wata takardar sanarwa wacce aka aikewa dukkan kotunan masarautun kasar ta Saudi Arabia.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here